News
DA ƊUMI ƊUMI: INEC Ta Amince Da Takarar Pantami Da Abdulsalam Gwarzo A Zaɓen 2027
Hukumar zaben INEC a Najeriya ta amince da tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Isa Ali Pantami, da ɗan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar NDC, Abdulsalam Gwarzo, su shiga zaɓen shekarar 2027.
Advertisements
Advertisements
Sai dai hukumar ta bayyana cewa amincewar na ƙarƙashin sakamakon shari’o’in da har yanzu suke gaban kotuna, waɗanda za su iya yin tasiri kan makomar takarar tasu, Kamar yadda Jaridar Daily Trust ta rawaito
Advertisements
Ƙungiyar Atiku Kano Business Forum Ta Karɓi Baƙuncin ’Ya’yan Atiku Abubakar A Kano
Advertisements
Advertisements
Muna tafe da ƙarin bayani……
Advertisements

