News
Allah ya yiwa matar fitaccen attajirin nan na Kano Alhaji Aminu Dantata, wato Hajiya Rabi Tajudden Galadanci rasuwa.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Hajiya Rabi wadda aka fi sani da Mama Rabi ta rasu bayan fama da jinya a kasar Saudiyya.
Zakaran da Kotu ta yankewa hukuncin Yan Kashi a ranar Good Friday, maishi ya zartar da hukuncinsa.
Ƴaƴan da ta bari sun haɗa da Alhaji Tajuddeen Ɗantata da Hajiya Batulu Ɗantata da Hajiya Jamila Ɗantata da Hajiya Aliya Ɗantata Malama Batulu Ɗantata.
Muna addu’ar Allah ya gafarta mata Amin.
Advertisements
-
News5 days ago
KANO: Yara 24 Da Ake Tuhuma Da Laifi Sun Amfana Da Shirin Gyaran Tarbiya Maimakon Hukuncin Kotu A Watan Yuli
-
News4 days ago
ICPC Ta Wanke Femi Gbajabiamila Daga Zargin Badakalar Hukumar Bogi
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Dakile Yunkurin Sace Jariri Da Wasu Ma’aikatan Asibiti A Jigawa
