Connect with us

News

Saura kwana 100 a buɗe rumfunan zaɓe a Najeriya – INEC

Published

on

Farfesa Mahmod Yakubu

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ce yau saura kwana 100 a buɗe rumfunan zaɓe a fadin ƙasar

Advertisement

Fasto Ya Yi Wa Mabiyansa ’Yan Uwan Juna Fyade

A wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Tuwita, mai ɗauke da sa hannun shugaban hukumar Farfesa Mahmod Yakubu, ya ce za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun tarayya ranar 25 ga watan Febrairu mai zuwa, sannan mako biyu baya a yi na gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi.

Advertisement

Haka kuma sanarwar ta ƙara da cewa ba gudu ba ja da baya game da amfani da na’urar tattara sakamakon zaɓe da tantance masu kada ƙuri’a a lokacin babban zaɓen da ke tafe.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending