Sports
Yacce ta Kaya bayan Raba Jaddawalin gasar Zakarun nahiyar Turai
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
A gasar cin kofin zakarun nahiyar turai,Kungiyar kwallon kafa ta Man City, dake rike da kambun gasar zata fafata da Kungiyar Kwallon kafa ta Real Madrid,a wasan daf da kusa da na karshe,wato Semi final wace kungiya kuke gani zata samu nassara a wannan karon?
Jam’iyyun hamayyar Najeriya na martani kan dakatar da Sanata Ningi
Man city dai itace ta doke Real Madrid a irin wannan mataki a shekarar 2023, kuma ta dauki gasar.
Wace kungiya kuke gani zatayi nassara akan abokiyar karawar tata? Kasancewar kowacce a cikinsu tana kokari a wannan Kakar?