News
Fadan daba ya haifar da zaman dardar a unguwannin Goran dutse da kuka Bulukiya da wani yanki a Dala
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Unguwar yalwa dake Goron dutse da wadansu yankunan kuka bulukiya da gefen Yan kuna irinsu
Bakin rijiya anwaru madigawa layin titin yalla yalla da wadansu gefuna da keda magwaftaka da unguwar suna cikn barazanar zaman Lafiya
Masu Garkuwa Sun Bidige Mutum Daya Kai Musu Kudin Fansar Yan’uwan Sa Naira Miliyan 16 Da Babura 3
Jaridar Indaranka ta rawaito cewa
Dalilin fadan. Baya Rasa nasaba da fadan biyan bashin gaba a tsakanin Yan
Daban Dala da na bayan makabarta kuka bulukiya
Jaridar Indaranka ta zanta da wani Bawon Allah da ya Bukaci a sakaye sunansa
Yace fadan bawani sabon Abu bane a Yanke inda ya Kara dacewa abun ya Dade
Yana cimusu tuwa a kwarya
Fadande ya Jima Yana faruwa tun kafin a zumin Ramadan KO a ranar arbar Babban Sallah sai da wani mai suna naziru Baba mai shagon sai da Kaya a unguwar Ya hadu tsautsayin
Yan daban inda yaje makabarta da niyar Ziyarar
Kabarin mahaifansa Innda
Yayi gamo da yan Sara suka
Suka sassareshi kuma su kwace wayarsa da duk kudin
Dake jikinsa Shima da gyar ya sha a hannunsu.
Kwana biyu da faruwar haka
Sai da akayiwa wani bawon Allah da baijiba baiganiba yankan
Rago a Bayan makabarta ta
Kuka bulukiya
