News
Kotun daukaka kara ta sanar da ranar Juma’a 17 ga Nuwambar da muke ciki, a matsayin ranar yanke hukuncin Kujerar Gwamnan Kano.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Sakataren yada Labaran Gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya bayyana hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook.
NNPP Ta Baiyana Bukatar Atiku Na Yin Sabuwar Maja A Matsayin Shan Magani Bayan Mutuwa
Gwamnan Kano Abba Kabiru Yusuf ne dai ya daukaka kara kan hukuncin kotun sauraren kararrakin zaben, da ta ayyana Nasiru Yusuf Gawuna a wanda ya lashe zaben.
Zaman yanke hukuncin na gobe Juma’a dai zai gudana da misalin karfe 10 Na safiya.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
