News3 years ago
Kotun daukaka kara ta sanar da ranar Juma’a 17 ga Nuwambar da muke ciki, a matsayin ranar yanke hukuncin Kujerar Gwamnan Kano.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sakataren yada Labaran Gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya bayyana hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa...