Harkar ilimi a makarantun gwamnati na jihar Kano na ci gaba da fuskantar ƙalubale, abin da ke nuna cewa idan ba a ɗauki matakan gaggawa ba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon ministan Ilimi, Olatunji Alausa, ya soke dokar da ta buƙaci sai ɗalibi ya kai shekaru 18 kafin shiga jami’a wanda tsohon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa, ta fara bayar da tallafin naira dubu ashirin-ashirin N20,000 ga ‘yan mata 45,000 domin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shirin tallafawa Alumma musamman musa karamin karfi da kwamishin ilmi mai zurfi na jihar Dr Yusuf Ibrahim Kofar mata ya samar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamishinan Ilimi Na Jahar Kano Alh Umar Haruna Doguwa a wani jawabi da yayi ma manema labarai Kwamishinan Ilimi na Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin Jihar Kano ta goma na shirin gyara dokar Ilimi ta jihar wadda aka samar tun shekarar 1963 zuwa matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun kashe malaman makarantu 10, wasu 50 kuma na hannunsu a Jihar Kaduna, daga watan Janairu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Majalisar Dinkin Duniya ta kebe ranar biyar ga watan Oktoban kowace shekara a matsayin Ranar Malamai ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A zahirin gaskiya mu matasa muna cikin tsaka-mai wuya kasancewar rayuwa ce ta rana zafi inuwa kuna. Mun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta ce kaso uku cikin hudu na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ɗalibai Mai suna TUDUN YOLA STUDENT ASSOCIATION[TUYOLSA] dake jahar kano cikin karamar hukumar gwale ta gudanar da...