DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A safiyar jiya Laraba ne jami’an Hukumar EFCC suka yi dirar mikiya a kasuwar WAPA a wani yunkuri na yaki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan a Jihar Neja sunfara yajin aikin sai Baba tagani. Kungiyar kwadago a jihar Neja ta sanar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Kemi Nanna Nandap a matsayin sabuwar controller gener ta Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Nijeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun ya yi kakkausar suka ga duk wani nau’i...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Lahadin da ta gabata ne gwamnatin jihar Kano ta yi barazanar daukar kwararan matakai a kan iyayen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shiyyar Kudu Maso Yammacin kasar Nigeria ka iya samun karin jihohi uku muddin majalisar wakilai ta amince da bukatar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedikwatar Tsaron Nijeriya ta ce sojojin ƙasar ta sun yi nasarar kashe ƴan ta’adda 254 da kuma kama 264 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Nijeriya wato NDLEA sun kama wani mutum mai shekaru 42 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a GRA, Zaria jihar Kaduna ta umurci da Hon Sani Sha’aban dan takarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kungiya mai suna Rakibu Rakibu ta al’ummar Rano-Kibiya-Bunkure, ta roki Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya yi watsi da duk...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya bai wa matar shugaban Najeriya, Sanata Remi Tinubu sako zuwa mai gidanta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan nasiha da jan hankali, hukumar Hisbah a jihar Kano, ta kama fitacciyar jarumar TikTok, Murja Ibrahim Kunya. Rahotanni dai na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar masu saida sarka da dan kunne wacce akafi sani da Jewelry Dealers Development Association wato (JEDDA) dake kasuwar Sabon Gari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayaro yayi kira ga Gwamnatin Tarayya data duba halinda Al’umar Najeriya suke ciki na...
Masaukin Bakin gasar kofin nahiyar Afirka ta bana, Kwaddebuwa, ta lashe gasar bayan ta ci Najeriya 2-1 a wasan karshe na AFCON Najeriya ne ta fara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah ya yiwa fitacciyar jaruma bintu ta cikin Shirin film din dadin kowa rasuwa Yan uwan marigayiya sun tabbatar wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani jirigin sama mai saukar Ungulu da ke dauke da shugaban bankin Access, Herbert Wigwe da wasu mutane biyar, ya yi hatsari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan Kasuwar da ke kasuwanci a jihar Kano na Cigaba da kokawa bisa kama Kayansu da Hukumar Kwastom Keyi ba tare...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya karɓi wasu shugabannin kananan hukumomi guda 3 yan jam’iyyar APC da suka sauya Sheka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna dauda lawan dare ta fara biyan bashin naira biliyan 13.4 na kudaden tallafi ga...