News
INNALILLAHI WA,INNA ILAHHIRRAJIUN ALLAH YAYIWA BINTU TA DADIN KOWA RASUWA
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Allah ya yiwa fitacciyar jaruma bintu ta cikin Shirin film din dadin kowa rasuwa
Yan uwan marigayiya sun tabbatar wa da Freedom Radio rasuwarta, kuma ana sa ran za a yi jana’izarta a Kano nan ba da jimawa ba.
Kafin rasuwar ta ta kasance daya daga cikin jaruman da tauraruwar ta Ke haskawa acikin Shirin Mai dogon zango
Amadadin ma,aikatan jaridar indaranka muna addu,ar Allah yajikanta da rahama yasa aljannar firdausice makoma Amin
Advertisements
