Connect with us

News

Hukumar Hisba ta kama Murja Ibrahim Kunya

Published

on

Murja Ibrahim kunya

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

Advertisements
Advertisements

Bayan nasiha da jan hankali, hukumar Hisbah a jihar Kano, ta kama fitacciyar jarumar TikTok, Murja Ibrahim Kunya.

Advertisements

 

Rahotanni dai na nuni da cewa ankama murja kunyanne biyo bayan alkawarin da ta yiwa hukumar hisban na dainayin abubuwan badala datakeyi a shafukan sada zumunta musamman na tik tok Kuma tayi kunnan kashi daga daga Baya

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending