Connect with us

News

Shugaban kasa Tinubu Ya Nada Kemi Nandap Sabuwar Shugabar Hukumar Shige da Fice ta _immigration

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Kemi Nanna Nandap a matsayin sabuwar controller gener ta Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS). Wato immigration

Advertisement

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Mai baiwa shugaban kasa shawara a kan harkokin yada labarai Ajuri Ngelale, ya fitar a ranar laraba

 

Advertisement

A cewar sanarwar sabuwar shugabar hukumar zata karbi aiki daga hannun Mrs. Caroline Wura-Ola Adepoju, a ranar  1 ga Maris, 2024.

Jaridar goodevenig news ta rawaito cewa Shugaban kasa yace yayi tunanin cewa sabuwar shugabar  hukumar zata kawo sauye sauye da Kuma zurfafa tunani wajen ganin ansami cigaban kasa ta fuskar hidimtawa kasa ta hanyar kulawa da iyakokin kasar  ta dalilan bakin haure da Ke shigowa ba  bisa Ka,ida ba da Kuma tsaron kasa wa Al,ummar Nigeria  da Kuma Samar da ingantaccen tsaro ga Al,ummarta

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending