Connect with us

Politics

Simon Baƙo Lalong Ya zama shugaban yakin Neman zaben tinubu

Published

on

Daga Yasir sani Abdullahi

Advertisements
Advertisements

Jam’iyyar APC ta naɗa Gwamnan jihar Plateau Simon Baƙo Lalong a matsayin sabon shugaban yaƙin neman zaben ɗan takarar shugabancin ƙasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a kakar zaben 2023.

Advertisements

Jaridar siyasar mu ta rawaito Shugaban jam,iyyar  APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu shine ya bayyana hakan lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar Villa, bayan ya kammala tattaunawa  da shugaban kasar Nigeria muhammadu buhari

Advertisements
Advertisements

Kuma ya bayyana festus keyamo a matsayin shine Mai magana da yawun shugaban yakin Neman zaben sai Kuma hannatu Musa a matsayin mataimakiya

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending