News
Wasu Yan bindiga sun sace basaraken gargajiya
Daga Yasir sani Abdullahi
Rohotanni daga jahar part chourt dake kudu maso gabashin Nigeria sun nuna cewa wasu Yan bindiga sunyi garkuwa ba basaraken gargajiya Mai suna eze Ambrose ogbo Anewi voice of America ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da faruwar lamarin kuma ta ce ta baza jami’anta don ganin an ceto shi, a ta bakin Aliyu Garba kwamishinan ‘yan sandan jihar. Ya kara da cewa sun kaddamar da aikin sintiri na sirri musamman a kan ruwayen yankin don ganin an ceto basaraken lafiya.
Rashin tsaro a yankin kudu maso gabashin Najeriya na ci gaba da gallabar jama’a inda wasu lokutan bayan an sace mutun sai a fille masa kai.
An dai sha zargin kungiyar IPOB da ke rajin ballewa daga Najeriya don kafa kasar Biafra da hannu a kisan gillar da ake yi a yankin.
- Barry Hope, mazaunin yankin ne, ya ce lamarin tabarbarewa tsaro abin tsoro ne a yankin Naija Delta, ya kuma yi kira ga hukumomi da su kara kaimi wajen inganta tsaro Shi ko Daniel ogochuwo cewa yayi lamarin ya tsanan ta matuka da Yan ta,adda suke garkuwa da mutum Kuma abiya kudin fansa Amma daga baya sai su kashesu Baki Daya
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
