Connect with us

News

NDLEA ta ƙwace ƙwayoyi na kimanin biliyan shida cikin wata shida a Legas

Published

on

NDLEA

Daga Kabiru basiru fulatan

 

 

Hukumar da ke yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya wato NDLEA reshen Apapa Legas ta ce ta ƙwace miyagun ƙwayoyi na kimanin naira biliyan shida tsakanin watan Janairu zuwa Yunin bana.

Wasu Yan bindiga sun sace basaraken gargajiya

Kwamandan hukumar reshen Apapa, Ameh Inalegwu, ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Najeriya cewa nauyin ƙwayoyin da suka ƙwace ya kai kilo 19,703.25.

Advertisement

 

Ya kuma bayyana cewa rundunarsa a shirye take domin ta shawo kan matsalar miyagun ƙwayoyi da ake shiga da su ƙasar ta teku.

 

Ya ce cikin miyagun ƙwayoyin da aka kama har da tramadol da hodar ibilis da codeine.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending