News
SAUKAR AL, KUR, ANI:Ilimin Addini shine ginshigin rayuwa al, umma duniya da lahira
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
An bayyana ilimin addini a matsayin ginshigin rayuwa al, ummar a duniya da lahira musanmanma a wannan zamani da muke ciki, duba da yanda al, umma ke rayuwa kamar baza, a mutuba.
Jawabin hakan ya futone daga bakin shugaban makarantar madarasatul madinatul huffaz litahfizul Kur,an, malan Ibrahim tukur gumi yayin saukar al, kur, ani mai girma da ta gudana a makarantar sa ranar lahadi.
Jirgin Nigeria Air ya kai matakin 91 cikin 100 na kammala wa — Buhari
Wakilinmu Yasir sani Abdullahi ya rawaito cewa Taran ya gudanan ne a harabar makarantar dake unguwar tudun Yola kusa da makarantar Yusuf Maitama sule.
A nasa jawabin shugaban malaman makarantar yayi bayani sosai akan gudunmawa da iyaye zasu dunga bayar wajan samar da al, umma na gari ta hanyar sakaso a makarantun addinin
Daliban da,suka samu damar.haddace Al,kirani Mai girma sun Hadar da maza 4 da mata 6 sai Kuma wadanda suka samu sauka da dama
Sun Kuma bayyana irin farin cikin da ke zukatan,su musamman irin baiwar da Allah yayi Musa na samun rabon haddace Al,kurani Mai girma domin kuwa ba kowa Allah yake bawa wannan baiwar ba, a cewar daliban.
Manyan Baki ne da dama suka samu damar zuwa wajen Taran saukar kamar manya manyan malamai da shehunnai dama masu mulki da masu sarau ta.
Suma iyayen yaran sun bayyanawa jaridar Indaranka irin farin cikin da suke ciki Kuma sunce zasu zage danze wajen ganin Basuyi wasa wajen muraja,ar Kur,anin ba
Daga garshedai Mai makarantar madarasatul madinatul huff az litahfizul Kur,an, yayi jinjini tare da godiya ga jaridar Indaranka wajen ganin ta daga darajar karatukan addini Mai girma
