News
Indiya Ta Gindaya Wani Sharadi Ga Wasu Kasashe 5 na duniya
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Kasar indiya ta kafa wasu dokokin biyar ga wasu kasashen biyar na duniya
Indiya ta ba da umarnin yin gwajin COVID-19 ga matafiya da suka zo dagakasashen duniya a inda ake fuskantar cututtuka
Adadin mutanen da dusar kankara ta halaka a Amurka ya zarce 50
Kasashen sun Hadar da China, Japan, Koriya ta Kudu, Hong Kong da Thailand, kamar yadda ministan lafiya na kasar ya bayyana.
Ministan Lafiyar Mansukh Mandaviya ya wallafa a ranar Asabar, yayin da ya sanya hotunan gwaje-gwajen da ake gudanarwa a filin jirgin sama na kasa da kasa da ke babban birnin New Delhi kamar yadda leadership ta rawaito
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
