Connect with us

Entertainment

Davido: Karo Na Farko Da Ya Fito Bainar Jama’a Bayan Rasuwar dansa

Published

on

Davido

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Davido, hagu da tawagarsa a wajen bikin rantsar da kawunsa Ademola Adeleke a matsayin gwamnan jihar Osun

 

Advertisement

Gwamnatin jihar Kano ta haramta wa Yan Adaidaita Sahun bin manyan Titunan jihar Kano

 

Advertisement

Fitaccen mawakin Afrobeats a Najeriya, Davido ya bayyana a bainar jama’a a karon farko tun bayan rasuwar dansa.

 

Advertisement

A farkon watan Nuwamba dansa, Ifeanyi Adeleke mai shekaru uku ya rasa ransa bayan da ya fada cikin tafkin ninkaya a gidansu da ke Legas.

 

Advertisement

Davido da mahaifiyar Ifeanyi Chioma sun shiga yanayi na matukar alhini da rashin Jin dadi kamar yadda rahotanni suka nuna duba da cewa shi ne da tak da suke da shi a tsakaninsu.

 

Advertisement

Mawakin ya bayyana ne a bikin rantsar da kawunsa Ademola Adeleke a matsayin sabon gwamnar jihar Osun da ke kudancin Najeriya a ranar Lahadi.

 

Advertisement

Daya daga cikin hadinmansa da ake kira Israel ne ya wallafa hotunan Davido tare da tawagarsa a wajen bikin.

 

Advertisement

Da ma da shi aka yi gangamin yakin neman zaben kawun nasa wanda ya yi takara karkashin jam’iyyar PDP gabanin zaben da aka yi a watan Yuli.

 

Advertisement

Ademola Adelek ya doke gwamna mai ci Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending