Connect with us

Opinion

Kungiyar Gwale Student Association ( gwalsu ) Ta Gudanar da Sahihin zaben Shugabancin Kungiyar

Published

on

Zaben shugabancin kungiyar Daliban gwale student association

 

Kungiyar Daliban  gwale student association ta gudanar da zaben shugabancin kungiyar  a jiya lahadi 22/1/2023 inda hayatu rufa, i hayatu yasamu nassara

Advertisement

 

Ka wa Allah ka tsawaita kwanakin dakatar da kashe Tsoffin kudi, mutane na za su yi hasara – Gwamna Buni ga Gwamna Emefiele

Advertisement

 

Jaridar indaranka ya rawaito cewa An gudanar da zaben ne a harabar offishin hisba dake unguwar gwale inda hayatu rufa,I hayatu  (ovserver) ya lashe Zaben shugabancin kungiyar da kuri,u Mafi rinjaye.

Advertisement

Haka Kuma abdulwahab sani Abdullahi (sidi ) ya lashe kujerar welfare na kungiyar gwale student association da kuri,u Mafi rinjaye.

 

Advertisement

Bayan kammala zaben shugabancin kungiyar Daliban shugaban kungiya yayi jawabi a gurin inda yayi alkawarin farfado da martabar kungiyar

Yayi Kuma alkawarin Maida kungiyar ta Daya a cikin kungiyoyin Daliba dake jahar kano.

Advertisement

Zaben ya gudana ne cikin kwanciyar hankali da lumana da kuma wal-wal ina wadanda aka zabe sunyi alkawarin aiki da kuwa batare da nuna banbance ba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending