Connect with us

News

Kotu ta soke rajistar jam’iyyar NDC

Published

on

FB IMG 1780169655213 768x538
Advertisements
ads

Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a ranar Juma’a ta jingine hukuncin da ta bai wa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) na ta yi wa jam’iyyar NDC rijista a matsayin jam’iyyar siyasa a Nijeriya.

Advertisements
Advertisements

Alkalin kotun Sai Shari’a Isah Dashen ya ce a koma matsayin da ake kai na kafin watan Disamban 2025.

Advertisements

An Daure Auren ‘Yar Farfesa Garba Sambo A Kano, An Yi Wa Ma’auratan Fatan Alheri

Advertisements
Advertisements

An yi wa jam’iyyar NDC rajista ne a watan Fabrairun 2026 bayan kotun ta Lokoja a Jihar Kogi ta umarci INEC da ta yi mata rajista, yayin da ake shari’ar da ƙungiyar siyasa ta PMP da ta kai kara don neman kar a yi wa NDC din rajista a matsayin jam’iyya, saboda tambarin NDC din ya yi kama da wanda PMP ta mika wa INEC a baya.

Kotun ta ce a koma a saurari shari’ar domin PMP da INEC suna da hakki a batun shari’ar.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending