News
Yau Shekaru 25 da rasuwar fitaccen mawamin Hausa mamman shata
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
A yau ne shahararren mawakin mawakan Hausa wato Dr mamman shata ke cika shekaru 25 da rasuwa
An Haifi mamman shata ne a shekarar (1923) a garin musawa dake Jahar Katsina. Inda ya rasu Yanada shekaru 76
Kafin rasuwar mamman shata ya kasance mutum mai mutukar basirar tsara kowacce irin waka musamman ma irin wakokin gidan sarakuna da Kuma wakokin attajirai da sauran su
sarrafa kowacce irin wakar da mamman shata yake yi aduk inda yaje ko Kuma kowanne irin taro Shi ne yasa akayimishi mukamin DR Amman na mawaka a wanchan lokacin
Allah yajikansa da rahama yasa ya Hutu ya Kuma haskaka kabarin sa
-
News3 days ago
Wani Matashi Mai Shekaru 18 Ya Rasa Ransa Bayan Fadawa Cikin Ruwa A Kano
-
News2 days ago
Kaduna, Nasarawa, Zamfara Da Wasu Jihohi 10 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa —NiMet
-
News3 days ago
Ba Za Mu Yi Wa Kowa Rangwame Ba A Wajan Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ba — Muhyi Magaji
