News
DAN BULKI KWAMANDA YASHA DUKA DA BULALA SAKAMAKON CIN MUTUNCIN GWAMNAN JAHAR KADUNA UBA SANI
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Ana zargin wasu jamian tsaron Yan sanda a Jahar Kaduna dacin zarafin fitaccen Dan siyasar Baka wato alhaji abdulmajid dan bulki kwamanda
Ta cikin wani faifan vedion daya karade shafukan sada zumunta na Facebook an gano Yadda wadannan jamiai suke dukan Dan bulkin kwamanda tare da dayimasa vedion
cikin faifan vedion anji Jami,an sunacewa Dan Mai yasa Dan bulkin yake zagin gwamnan Jahar Kaduna uba sani duk da cewa shidan Kano ne
Saidai Dan bulkin yacemusu Shifa Dan Nigeria ne Kuma Dan arewa adan haka Yanada hurumin yin magana aduk inda yakeso Kuma a lokacin da yakeso
Hakkanne yasa wadannan jami,a sukace ya tsugunnan sannan sukayi masa mugun Duka irin horan da akeyiwa dalibai masu laifi
Ana zargin Jami,an tsaron sunci mutuncin fitaccen dan siyasar Baka ne sakamakon cin mutunci irin na siyasa da Dan bulkin keyiwa gwamnatin Jahar Kaduna
Idan za,a iya tunawa dai jaridar inda ranka ta rawaito cewa koda a kwanakin bayannnan saidai wata kotun Jahar Kano ta aike da dan bulki gidan gyaran Hali sakamakon sukar gwamnatin Jahar da yakeyi
Saidai a hukunci da kotun ta yiwa Dan bulkin kotun tace ta aika da Dan bulkin ne sakamakon tashin hankali da Dan yakeso ya kawowa Jahar Kano
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
