Connect with us

News

EFCC ta zargi wasu kungiyoyin adawa dayin zanga- zanga- domin bata sunan hukumar

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

 

 

 

 

Advertisement

 

 

 

Hukumar EFCC  da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa,   sanar da jama’a kan wani shiri da ta bayyana a matsayin wani shiri na wata kungiya da ba ta da tushe balle makama na tayar da zanga-zangar adawa domin yiwa hukumar zagon kasa

Ta cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar , Dele Oyewale, ya sanyawa hannu, ta ce kungiyar ta yi kamfen sosai a shafukan sada zumunta, inda ta dauki dubbam matasa ‘yan Najeriya, ciki har da dalibai domin daukar “makamai” a kan EFCC a cikin kwanaki biyun da suka wuce

Ta ce ana ci gaba da gudanar da wannan kamfen din ne a matsayin tsayin dakatar da ayyukan hukumar musamman ta fuskar aiwatar da dokokin da suka shafi aikata laifuka ta yanar gizo. Kamar Yadda gidan television na chennals ya rawaito

Advertisement

 

“Hukumar, duk da cewa ba ta nuna adawa da zanga-zangar da ‘yan kasa ke yi ba, ta firgita da  shaidun da ke fitowa da ke ba da shawarar wani babban tsari na wasu guragu da ke karkashin bincike ko gurfanar da su gaban kuliya don yin amfani da abin da ake kira zanga- zanga-

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending