Connect with us

News

Kuncin rayuwa : jami,in hukumar EFCC ya kashe Kansa har lahira

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAH

 

Wani jami’in Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ya mutu sakamakon kashe kansa da yayi a cikin gidansa da ke Abuja, babban birnin Najeriya.

Marigayin wanda daya ne daga cikin rukunin na Course 5, an bayyana shi a matsayin mai ƙwazon , gaske da Kuma karfin fada da Iko

hedikwatar hukumar ta ce, “Marigayin mutum ne mai himma da kwazon a aiki, wanda aka san shi da Shi Kuma Yanada kishin aikin sa Hakan yasa Mutuwar wannan ma, aikacin ta baiwa kowa da kowa ban maki dake cikin hukumar

 

Advertisement

Da aka tambaye shi game da lamarin, Mista Oyewale ya sake nanata cewa, “A yanzu haka ana gudanar da bincike don gano al’amuran da suka shafi kisan kai.

Ya kara da cewa Hukumar tana binciken abubuwan da za su iya sakashi aikata , wadanda ayyuka da suka hada da tabin lafiyar kwakwalwa da kalubalen iyali, wadanda watakila sun taimaka ga bakin ciki da yanke shawara mai ban tausayi.

Jaridar vanguard ta rawaito Hukumar EFCC  haryanzu ba ta bayyana sunan ma’aikacin ba har  tace sai ta  kammala bincike kan al’amuran da suka shafi kisan kai.

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending