Connect with us

News

Gwamnatin Jigawa zata Kashe Sama  biliyan 1.4 domin gyaran Makabartu da Masallatai

Published

on

Gwamnan Jihar jigawa dan modi

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

 

A jiya juma,a ne gwamnatin jihar Jigawa ta amince da kashe sama da Naira biliyan 1.4 don ginawa da kuma gyara masallatai da makabartu a fadin jihar.

 

Mista Sagir Musa, kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu, ya shaidawa manema labarai a Dutse cewa majalisar zartarwa ta jiha ce ta amince da kashe kudin.

Advertisement

 

Hakika Jahar jigawa na bukatar Karin makabartu da Kuma masallatai cewar kwamishinan

 

Ya kara da cewa, za a yi amfani da wani bangare na kudaden ne wajen gina fadojin Hakimai. A cewar kwamishinan.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending