News
Litar man fetur 1 a Kamaru ta koma naira 1,660
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Al’ummar kasar Kamaru sun wayi gari da karin farashin litar man fetur da kuma disel
DCL HAUSA ta rawaito cewar Al,umma kasar kamarun nata tagumi sabida halin da suka samu Kansu a ciki na tsananin tsadar man fetur din
Ana ganin cewar kamar za,a samu Karancin rashin zirga zirgar ababen hawan sabida tsananin tsadar man fetur din da aka samu
Inda kudin litar man fetur da suke saye CFA 730 ta koma CFA 840. Disil kuma daga CFA 720 ya koma CFA 828. A Naira kowace litar fetur ta kama Naira 1,680 yayin da disel ya koma 1,660.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
