Connect with us

News

Kuskurene Gwamnan Jihar Kano Ya Baiwa Daurawa Hakuri —Baba Impossible

Published

on

Baba impossible

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Tsohon kwamishinan Harkokin Adinai na jihar Kano Dr Tahir Muhammad Adam Wanda akafisani da Baba impossible yace kuskure ne babba gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya baiwa Shugaban kwamanda Hisba hakuri

Baba Impossible ya bayyana haka a wata hira ta kai-tsaye da yi da tashar talabijin ta Rahama TV, a yau asabar

VOA Hausa zatayi kawance da American university domin bunkasa yaran Hausa a fadin duniya duniya

Baba Impossible, ya ce Sheikh Aminu Daurawa a matsayinsa na mai wa’azi da ya shafe tsawon lokaci yana kira da a yi gyara bai kamata lokaci guda  Kuma ya sauyaba wajen  daukar  matakin murabus .

“Ya Kara da cewa Daurawan fa ba a kansa aka fara kamen nan ba, kafin shi daman can ana yi, don haka ba za a ce idan ba shi ba za a yi aikin ba” Cewar Impossible.

Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa  Malam Aminu Daurawa yace ya ajiye shugabancin ne  biyo bayan wasu kalamai da gwamnan  Jihar Kano ya  fada yayin tattaunawar,sa  da Malami a Kano

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending