Connect with us

News

INNALILLAHI WA,INNA ILAHHIRRAJIUN ALAH YAYIWA JARUMA SARATU GIDADO WACCE AKAFISANI DA DASO RASUWA

Published

on

Jarumar kannywood daso ta rasu

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Allah ya yiwa Jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso rasuwa

Yan uwan Daso sun shaida wa Freedom Radio cewa mutuwar fuju’a ta riske ta daga kwanciya barci bayan ta yi sahur.

Advertisement

Rohotanni sun bayyana cewa lafiya lau ta kwanta bacci sai dai Ba’a tashi da ita ba.

Umar Abba Shima Daya ne daga cikin mutanan da suke na gaba gaba a cikin Yan uwan marigayiyar shima ya bayyana mutuwar Tata

Advertisement

Za a yi jana’izarta nan gaba a Kano.
Amadadin daukacin ma,aikatan jaridar inda ranka da masu bibiyarmu munayimata addu,a allah yajikanta da rahama yasa aljannar firdausice makoma Amin

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending