Connect with us

Politics

Ina Jiran Lokaci Domin Allah Shine Mai Bada Mulki —Hon Yahya Abdullahi

Published

on

HON abdullahi yahya
Spread the love

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Kano municipal a Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON yahya Abdullahi Wanda akafi sani da Baba Mai duniya yace Yana Jiran Lokaci Domin Allah Shine Mai Bada Mulki ga wanda yakeso

 

Advertisement

Jaridar indaranka ta rawaito cewa, yayin da a ke tunkarar kakar zaɓen Shugabancin kanan Hukumomi da na kansiloli a jihar kano ƴan takara da dama na jam’iyar NNPP da karamar hukumar Birni na nuna buƙatar su ta tsayawa domin wakilci na al’ummar karamar hukumar su

 

Sai dai kuma, wannan jarida ta gano cewa kawo yanzu, ba a ga wata alama da ta nuna cewa dan takarar bazaiyi nassara ba a wannan lokacin

Advertisement

 

Amma, a wani shirin tattaunawa da Jaridar Inda Ranka an jiyo Mai Duniya  na cewa ita magana ta siyasa ko muƙami, abu ne da Allah ne Ya ke yi.

A cewar Mai Duniya, ban da Allah, babu wanda zai iya baiwa wani muƙami, inda ya ƙara da cewa duk wanda ya kaɗai kugen siyasa da wuri ya san Allah ne ke yi, haka-zalika wanda ya jira sai nan gaba shima ya san Allah ne ke yi.
“Ita maganar siyasa ko maganar muƙami, kowa dai ya san Allah ne Ya ke yi. Banda Allah ba bu mai yi kuma a Jira  kwai lokaci.

Advertisement

“Wanda ya buga kugen sa da wuri ya sani, wanda kuma ya bari ya jira lokacin Allah, shima kuma ya sani.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *