Connect with us

News

Shuwagabannin kwadago sun yabawa Bola tinubu Kan tsarin mafi Karancin albashi

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya tare da yin alkawarin sake duba dokar mafi karancin albashi ta kasa duk bayan shekara uku.

 

Advertisement

Shugaba Tinubu ya kuma yi alkawarin samar da hanyoyin da za su taimaka wa kamfanoni masu zaman kansu da na kananan hukumomi wajen biyan mafi karancin albashin.

Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne a taron da ya yi da shugabannin NLC da Kuma TUC ranar Alhamis a Abuja, wanda shi ne karo na biyu da bangarorin suka gana cikin kwanaki 7.

Advertisement

Shugabannin kungiyar kwadagon sun yabawa shugaba Tinubu kan wannan mataki da ya dauka,

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending