Connect with us

News

Bola tinubu: Kudan bami lokacin kafin ku gudanar da zanga zanga

Published

on

DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

Gwamnatin Tarayya ta ba da tabbacin cewa za a warware matsalolin da zasu sa a gudanar da zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar

Wasu kungiyoyi da daidaikun jama’a ne zasu gudanar da zanga-zangar a fadin kasar a ranar 1 ga watan Agusta domin kawo karshen tsadar rayuwa a kasar da kuma matsalolin tsaro da suka addabi al,ummar

Advertisement

Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume a ranar Laraba ya yi wata ganawar sirri da ministoci kan baton inda yace Suna kokarin Samar da daidaita to

Da yake jawabi bayan taron, Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Mohammed Idris, ya ce babu wanda zai bacci a tsakaninsu har sai an warware matsalolin.

Advertisement

Idris ya ce gwamnati ta kasance tana tattaunawa da masu ruwa da tsaki da sauran masu shirya zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending