Connect with us

News

Yan Bindinga Sun Sake Yin Garkuwa Da Jami’an Lafiya Mutum Biyu Suna Tsaka Da Aiki

Published

on

Yan Bindinga Sunyi Garkuwa da Jami' an Jinya Mutum Biyu Dake Aiki A Wani Asibiti A Jihar Kaduna

DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Rahotanni sun tabbatar da Yan Bindinga sunyi garkuwa da wasu ma’aikatan Jinya guda Biyu a wani  Asibiti dake Jihar Kaduna.

 

Advertisement

 

VOA HAUSA ta rawaito Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Mansir Hassan, ne ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya bayyana cewa rashin sadarwar waya a yankin Birnin Gwari na Jihar ne ya hana mazauna yankin sanar da Jami’an ‘yan sanda game da harin.

Advertisement

 

Sai dai, ya bayyana cewar wasu jami’an ‘yan sanda na bin sawun ‘yan bindigar domin kamasu tare da kubutar da mutanen da suke garkuwa dasu.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending