Connect with us

News

DA ƊUMI-ƊUMI: Shahararren Ɗan Daban Daya Addabi Al’ummar Jihar Kano Abba Barakiti Ya Rasu

Published

on

IMG 20240902 WA0212

DAGA KABIR BASIRU FULATAN 

Rundunar ƴan sandan Jihar Kano ta tabbatar da Mutuwar Shahararren Dan Daban daya addabi Al, uummar Jihar Kano mai Suna Abba Barakiti sakamakon Faɗan Daba a unguwar Ɗorayi.

Advertisement

Burakita yana cikin yan sandan sarauniya da ya rungumi zaman lafiya a 2023 amma ya koma harkokinsa na Daba.

DA ƊUMI-ƊUMI Shahararren ɗan Daban daya addabi Al’ummar Jihar Kano Abba Barakiti ya Rasu

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne, ya sanar da mutuwar Burakita, a wata sanarwa da ya fitar a shafinsa na sada zumunta na Facebook.

Advertisement

Idan masu bibiyar Jaridar INDA RANKA basu mantaba a baya dai munsha kawo muku Labarai na abubuwan da Abba Barakiti yake aikatawa musamman ma jagorantar sace sacen wayoyin Mutane wani sa,inma takan Kai da har yayi kisa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending