Connect with us

News

Innallahi Wa’innah Illaihi Raji’un Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Tsohon Shugaban Kasa Yar’adua Rasuwa

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Allah Ya yi wa Hajiya Dada, mahaifiyar tsohon shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar’adua rasuwa.

Advertisement

Za a yi jana’izar Hajiya Dada ranar Talata bayan Sallar Azahar.

 

Advertisement

Ƙarin bayani na tafe..

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending