Connect with us

News

Tsohon Shugaban Nigeriya Oleshegun Obasanjo Ya Zo Ta’aziyyar Mahaifiyar Tsohon Shugaban Kasa Alhaji Umaru Musa Yar Aduwa

Published

on

1725531282162

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Da safiyar yau Alhamis 5 ga watan Satumba 2024 tshohon Shugaban kasar Nijeriya  Olusegun Obasanjo ya kawo ziyara domi  ta’aziyyar  Haj. Dada, Mahaifiyar ga Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Marigayi Umaru Musa Yar’adua

.

Advertisement

Wakilin Jaridar Inda ranka dake Jihar Katsina Ya rawaitomana cewa Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Umar Dikko Radda Ph.D, CON, shine ya tarbi Tsohon Shugaban Kasar Najeriyar Olusegun Obasanjo, a filin tashi da saukar jiragen saman Malam Umaru Musa Yar’adua Katsina.

 

Advertisement

Daga cikin tawagar da ta rufama masa baya akwai Shugaban ma’aikatan gidan Gwamnati Jihar Katsina Hon. Jabiru Salisu Abdullahi, Sakataren Gwamna Hon. Abdullahi Aliyu Turaji, Maibawa gwamna Shawara kan bunkasa karkara Hon. Abubakar Tsanni Soja.

 

Advertisement

Sauran sun hada da tshohon furotukol dinsa Alh. Abdullahi inuwa, Alh Murtala Shehu Yar’adua, da sauransu.

 

Advertisement

Dubbun Mutane ne suka gudanar da Jana,izarta Hajiya Dada ciki har da mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shattima, da Alhaji Atiku Abubakar wazirin Adamawa da Peter Obi Wadanda dukkansu  sunyi takararar shugabancin kasa a Zaben 2023.

.

Advertisement

Idan za,iya tunawa jaridar Inda ranka ta rawaito a Hajiya Dada Mahaifiya ga tsohon Shugaban Nijeriya Alhaji Umaru Musa Yar Aduwa ta rasu ne a Ranar Litinin Kuma akayi Jana,izarta a Ranar Talata bayan Sallar La,asar.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending