News
A Karan Farko Shugaba Tinubu Zai Tattauna Da Yan Y’an Jarida Domin Wayar Dakan Yan Nageriya Game Da Mulkinsa
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
A wani mataki na wayar da kan ‘yan Najeriya da Kara kulla shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na shirin tattaunawa da manema labarai a karan farko a daren yau Litinin.
Jaridar Daily Trust ta rawaito za’a gudanar da wannan tattaunawa ne da misalin karfe Tara 9 na dare a wasu daga cikin kafafen yada labarai na Ƙasa da suka hadar da gidan talabijin na Ƙasa (NTA) da kuma gidan rediyon tarayyar Najeriya (FRCN).
A cewar wata sanarwa da mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga ya fitar ya ce fadar shugaban kasar ta yi kira ga daukacin gidajen talabijin da gidajen rediyo a fadin kasar da su hada kai domin yada wannan wannan tattaunawar.
Sanarwar ta ce “An bukaci dukkan gidajen talabijin da rediyo da su hada kai da domin watsa shirye-shiryen,” in ji Bayo Onanuga .
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
