News
Ban Taba Yin Nadama Da Cire Tallafin Man Fetur Ba Kuma Gyaran Dokar Haraji Na’Nan Daram – Shugaba Tinibu
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Shugaban Ƙasa Bola Tinibu ya ce bai taba yin nadama da cire tallafin man Fetur ba tun bayan hawansa mulkin Nageriya kuma gyaran dokar haraji na’ nan daram.
Tinubu ya bayyana haka ne a wata hadakar tattauna da wasu daga cikin kafafen yada labarai a yanzu haka dake wakana a mahaifarsa dake Jihar Legos.
Haka zalika shugaba Tinubu ya ce babu gudu babu ja da baya a batun soke dokar haraji da daya gabatarwa majalissa watanni Biyu da suka gabata.
Idan ba’a mantaba tun a ranar 29 ga watan mayun shekarar 2023 Al’ummar Nageriya suka Kara shiga cikin mummunan mawuyacin hali sanadiyyar cire tallafin man Fetur.
Sauran bayani na nan tafe”
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
