Connect with us

News

SERAP Ta Maka  Shugaba Tinubu Da Gwamnoni A Kotun ECOWAS  Bisa Zargin Tauye Hakkunan ‘Yan Nageriya 

Published

on

1736704437738

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kungiyar dake  fafutukar wajen  Kare cin hanci da rashawa ta Kasa da Ƙasa  a Nageriya (SERAP) ta maka  Shugaba Tinubu da Gwamnoninsa a kotun ECOWAS kan zalunci da hana yan Ƙasa damar tofa albarkacin bakinsu a shafukan sada zumunta.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

A cikin wata sanarwa  da kungiyar ta fitar a ranar Lahadi, SERAP ta ce ‘Yan  Ƙasa nayin amfani da shafukan sada zumunta ne domin bayyana  irin abubuwan da akeyi musu amman gwamnatin Bola Tinubu take take hakkunan ‘yan Najeriya na fadin albarkacin bakinsu, tare da tauye hakkunanasu na bayyana irin dabi’un da gwamnati ke aikatamusu.

 

Advertisement

SERAP ta ce, “Muna nemi kotun ECOWAS ta dakatar da gwamnatin Tinubu da gwamnonin Ƙasar su  36 yin amfani da dokar ta’addanci a shafukan sada zumunta ta 2024 don hukunta halastattun maganganu da kuma hukunta ’yan Najeriya ciki har da masu amfani da shafukan sada zumunta.

 

Advertisement

“Maimakon yin amfani da dokar da aka yi wa kwaskwarima don tabbatar da tsaro ta shafukan sada zumunta da masu amfani da ita, hukumomin Najeriya na ci gaba da sanya mata makami don dakile ‘yancin dan Adam da ‘yancin ‘zarafin yan jarida,” in ji kungiyar.

 

Advertisement

Karar da SERAP, ta  shigar  mai lamba ECW/CCJ/APP/03/2025 a makon da ya gabata a gaban kotu a Abuja kungiyar ta nemi Kotun data hana gwamnatin Bola Tinubu da Gwamnoninsa take hakkin Yan Nageriya.

 

Advertisement

Jaridar Peaple Gezette ta rawaito  Wannan mataki na  zuwa ne bayan kotu ta tsare wata ma’aikaciyar jinya kuma mai fafutuka, Olamide Thomas bisa zargin cin zarafi a shafukan sada zumunta  kan kalaman Mista Tinubu, da dansa Seyi Tinubu, da kuma ‘ya’yan ‘yan sanda biyu.

 

Advertisement

An kuma kama wani fitaccen dan Tick tok mai suna Seaking bisa sukar Shugaba  Tinubu da Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu da  Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, a wani faifan bidiyo inda ya yi Allah wadai da kakakin ‘yan sandan, Muyiwa Adejobi, da ya ce hakan laifi ne. don cin mutuncin mutane akan layi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending