Connect with us

News

Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Amince  Da Naira Dubu 70 A Matsayin Mafi Karancin Albashi 

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya amince da naira duba 70, 000 a matsayin mafi Karancin Albashi ma’aikata.

 

Advertisement

Sanarwar hakan na kunshine cikin wata  sanarwa da kakakin gwamnatin Jihar Zamfara, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, a  inda ya ce dokar albashin zata fara aiki nan take.

 

Advertisement

Sanarwar ta ƙara da cewa dukkan ma’aikata da waɗanda suka yi ritaya za su samu ƙarin kashi 30 cikin 100 na alawus ɗinsu.

 

Advertisement

Idan ba’amantaba gwamnatin Tarayya ta umarci gwamnoni da kuma kamfanoni masu zaman kansu dasu fara biyan hakan wanda wasu gwamnonin tuni suka fara biyan Dubu 70,000 a matsayin mafi karancin albashin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending