Connect with us

News

Mata 1,511 Sunyi Nasarar Zama Jami’an Hukumar Yan Sanda   

Published

on

1739693829517

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Rundunar Yan Sanda ta Ƙasa  (NPF) ta ce  Mata 1,511,  ne sukayi nasarar samun horo domin zama Jami’anta na dindin din a jihar Akwa Ibom .

Kwamishinan ‘yan sanda na Jihar, Baba Azare, ya ce jami’an sunyi nasarar samun ne bayan horan da suka samu na tsawan watanni Uku a wajen Yan Sanda  ta Ƙasa.

Advertisement

Mista Azare ya ce an baza  jami’an  dukkanin sassan Jihar domin magance matsalolin tsaron gidajen Al’umma da ta addabi yankin.

 

Advertisement

Ya ce wannan horo ba kawai motsa jiki bane na yau da kullun; Wani yunƙuri ne na dabarun yadda Jami’anmu mata zasu yi  aiki tuƙuru domin cetan kasarsu.

 

Advertisement

Haka zalika Mr, Azare ya yaba da sadaukar da Jami’anta mata suka bayar tare da jinjinawa babban sufeto na   Yan Sanda, IG Kayede Egbetokun, .

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending