Connect with us

News

Tinubu Ya Bukaci Gwamnan Kano Ya Warware Rikicin  Jami’ar Bayero Da Al’ummar Rimin Zakara 

Published

on

1739668213486

DAGA KABIR BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

Shugaban Ƙasa  Bola Tinubu ya bukaci gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da ya warware rikicin dake tsakanin Jami’ar Bayero ,Kano da kuma al’ummomin Rimin Zakara.

Tinubu ya yi rokonne a ranar Asabar  yayin bikin karrama  mutane 39 da Jami’ar  Bayero ta gabatar  wacce karamar Ministar Ilimi  , Farfesa Suwaibhu Ahmed ta wakilta.

Advertisement

Jaridar Punch ta rawaito shugaban ya bukaci gwamna Abba Kabir  ya dauki matakin gaggawa ta hanyar da ta  da’ce  domin  warware matsalar Jami’ar da Al’umma gaba daya.

Baya ga haka Tinubu ya amince da zagaye sabbin rukunin  Katangar jami’ar idan komai ya daidaita.

Advertisement

Haka zalika Shugaba Tinubu ya sake tabbatar da kudurin gwamnatinsa na  inganta ayyukan samar da tallafi na al’umma a fading  kasar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending