Connect with us

News

Rikici Ya ‘Barke A Majalisssar Dattawa Bayan Akapabio Ya  Ba Da Umarnin Fitir Da Sanata Daga Majalisssa 

Published

on

1740073159534
Spread the love

DAGA KABIR BASIRU FULATAN 

Zazzafar muhawara ta barke a majalisar dattawan Nijeriya, yayin da shugaban majalisar Godswill Akpabio ya umarci a fitar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta tsakiya daga zauren majalisar.

Rikicin dai ya samo asali ne daga wani rahoto da babban mai tsawatarwa na majalisar dattawa Sanata Mohammed Monguno ya mika, inda ya shaidawa majalisar cewa sanata Natasha ta ki karbar sabon mukami da aka ba ta.

Advertisement

Kafin Monguno ya kammala maganarsa, Natasha Akpoti-Uduaghan ta ci gaba da magana ba kakkautawa, inda ta bukaci a yi mata bayani kan canjin kujerar nata kwatsam.

 

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *