Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar mazabar Sumaila, Hon. Zubairu Hamza Masu, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Hon....
Jam’iyyar APC mai mulki a ƙasa na ci gaba da samun gagarumar goyon baya daga yankin Kano Arewa, inda ake kallon wasu jiga-jigan siyasa guda uku...
Kungiyar tsoffin kansilolin jam’iyyar APC a Jihar Kano ta kai ziyarar godiya ga Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na jihar, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya,...
DAGA UMAR IDRIS SHUAIBU, KANO A yadda siyasa ta kamata ta kasance, shugabanci bai takaita ga samun madafun iko ba, illa ya kasance hanyar ciyar da...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam’iyyar NNPP ta rasa kowane irin tasiri a siyasar Najeriya, yana mai cewa jam’iyyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata zargin da ke cewa ta karɓi bashin ₦177 biliyan domin samar da Ruwan Sha a jihar daga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya mayar da martani akan gayyatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Ganduje ya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya roƙi gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sauya sheƙa daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC ta lashe zabukan shugabannin kananan hukumomi da kansiloli 312 a daukacin kananan hukumomi 27 na jihar Borno. Wannan dai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Jigawa da arewacin Najeriya, kuma jigo a jam’iyyar PDP ya ce zargin da tsohon shugaban riƙon kwarya na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ƙoli ta ce za ta sanar da ranar da za ta raba gardama a ƙarar da David Ombugadu na jam’iyyar PDP...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyarsa ta jagorantar gamayyar jam’iyyun adawa domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC ta musanta batun kulla yarjejeniya da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ko NNPP kan hukuncin da kotun koli za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar jam’iyyar adawa ta Najeriya PDP ta nemi hukumar zaben kasar INEC ta gudanar da sabon zabe don cike gibin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’yyar PDP a jihar Jigawa da kalubalanci gwamnatin jihar bisa cire kudade daga cikin asusun kananan hukumomi ba bisa ka’ida ba,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta ce hana ta kwace mata zaben da ta ci a jihar Kano, zai iya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bai wa Antoni-Janar kuma Kwamishinan Shari’ar jihar, Haruna Isa Dederi wa’adin awa 48...
DAGA. MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun shigar da korafin zaɓe ta Tribunal da ke zamanta a Lakoja ta amince da bukatar ɗan takarar gwamna, Murtala Ajaka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manyan jam’iyyun hamaiyya na kasar sun fara mayar da martani kan kiran da ‘dan takarar shugaban kasa a zaben da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban kasa , Atiku Abubakar ya ce yana da yakinin cewar hadewar jam’iyyun hamaiyya wuri daya zai temaka wajen...