DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta amince da rabon mukamai na shugabancin majalisa ta goma. APC ta ce ta amince da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe ta kori sanata Muhammad Danjume Goje bisa zargin yi wa jam’iyya zagon-ƙasa. A watan da ya gabata ne jam’iyyar APC a...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta shigar da ƙara gaban kotun ƙorafe-ƙorafen zaɓe, inda take ƙalubalantar nasarar Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano a zaɓen...
Jam’iyyar APC a Jihar Adamawa ta dakatar da Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, saboda ya sha kasa a hannun jam’iyyar PDP a lokacin zabukan da suka...
Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ke gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC INEC da ke a jihar Kano...
Jam’iyyun APC da (NNPP) a jihar Kano sun bukaci magoya bayansu da su yi tattaki zuwa wuraren tattara zabwn su . Yayin da Rabi’u...
Jam’iyyar APC mai mulki ta yi raddi ga dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan zanga-zangar da ya jagoranci wasu jiga-jigan jam’iyyar wajen neman...
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Abdullahi Adamu ya rasa kujerarsa ta Sanata a shiyyar Nasarawa ta yamma a hannun dan takarar...
Jamiyyar PDP, ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya tilasta wa ‘yan jam’iyyar APC da gwamonin ta da Bola Ahmed Tinubu, su fito...
Rundunar ƴansanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum daya a wajen taron siyasa na ɗan takarar gwamna a jam’iyyar PDP, Mustapha Sule...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu ta ba da umarnin tsare Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, da kuma gurfanar da shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da Najeriya ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa a watan gobe, yanzu haka magoya bayan ‘dan takarar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya ce dillalan man da PDP ta bai wa lasisi zamanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga Jihar Imo na cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe shugaban jam’iyyar APC na gundumar Umuchoke a garin Okwe...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An kashe wani mutum a wajen gangamin yakin neman zaben jam’iyyar APC a Karamar Hukumar Kazaure ta Jihar Jigawa. Kwamishinan ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, ya bukaci a kama dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Har yanzu babu wadanda suka maye gurbin Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Sanata Abdullahi Adamu, da mataimakinsa na shiyyar Arewa,...
Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta bullo da sabon salon kunshi mai dauke da tambarin dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC Bola Tinubu. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da karar Muhammad Sani Sha’aban da ke kalubalantar zaman Sanata Uba Sani dan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ga alama sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar APC a jihar Kano bayan da taƙaddama ta ɓarke...