DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sashen leken asiri da bincike na manyan laifuka na jihar Enugu, ya kammala bincike kan zargin kashe wata yarinya ‘yar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata kotu a Sifaniya na binciken tsohon dan wasan bayan tawagar kwallon kafa ta Brazil Dani Alves kan zargin cin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan bindiga sun kai hari kan dalibai mata na Kwalejin Lafiya ta Tsafe da ke Jihar Zamfara inda suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’ar Bingham da ke Karu, a Jihar Nasarawa ta fitar da sanarwar hana dalibai amfani da wayoyin zamani ...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar alhazai ta kasa, NAHCON, ta bada tabbacin gudanar da aikin hajjin 2023 ga maniyyatan Najeriya cewa za a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Festus Keyamo, ya maka hukumomin yaki da rashawa na...
Shugaban Hukumar Yaki da Ta’ammali da Miyagun Kwayoyi ta Najeriya NDLEA Janar Buba Marwa, ya ce sun sha kama wasu fitattun ’yan siyasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, a yau Juma’a ya bukaci hukumar zabe mai zaman...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gobara ta kone gidan Kwamishinan Harkokin Gona na Jihar Ogun a ranar Alhamis. Iftila’in ya faru ne a yankin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wani mutum dauke da Katin Zabe 29 a yankin Karamar Hukumar Dawakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An nada Hassan Khalid Hamza sarkin matasan Bayero University kano BUK yayin da aka gudanar da bakin hawan gamji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani alkalin tarayya a Amurka ya umarci tsohon shugaban kasar Donald Trump da lauyoyinsa su biya tarar kusan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A kalla mutane 15 ne suka rasu sakamakon abin da ake zargi cutar diptheria ne a jihar Kano zuwa ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwallon Kafar Arsenal da ke Ingila ta cimma yarjejeniyar sayen ‘dan wasan gaba na Brighton kuma tauraron Belgium Leandro...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barista Ibrahim Aliyu Nassawara, lauyan da ke wakiltar ’yar Gwamnan Jihar Kano, Hajiya Asiya Balaraba Ganduje, ya shaida wa Babbar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kafafen yada labaran kasar Habasha sun yi gargadin cewa, sama da mutane miliyan takwas suna fuskantar barazanar matsanancin kamfar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Lawyoyi a kasar Masar sun bukaci mambonsu su shiga yajin aiki na sai baba ta gani. Hakan ya...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Christiano Ronaldo ya sha naushi a fuska, amma duk da haka ya jefa kwallaye biyu a wasan sada zumunta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Bankin Najeriya CBN ya umurci jama’ar kasar da su daina karbar tsoffin kudaden da bankunan kasuwanci ke ba su, saboda ganin...
Lionel Messi da Cristiano Ronaldo duk sun fara karawa ne a wasan sada zumunci tsakanin Riyadh All-Stars XI da Paris Saint Germain.