Connect with us

News

An ci tarar Donald Trump dala miliyan ɗaya

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

 

 

Wani alkalin tarayya a Amurka ya umarci tsohon shugaban kasar Donald Trump da lauyoyinsa su biya tarar kusan dala miliyan daya, a kan samunsu da laifin gabatar da korafin sharia maras tushe.

Advertisement

 

Mai sharia Donald Middlebrooks ya ce Mr Trump ya lakanci dabaru na wasa da sharia , Inda yake amfani da irin wadannan hanyoyi domin cimma burinsa na siyasa, saboda haka akwai bukatar a taka masa birki ta hanyar hukunta shi.

Mutum 25 Sun Mutu A Yayin Da Sabuwar Mugunyar Cuta Ta Bulla A Kano. 

Bbc ta rawaito cewa A watan Satuma ba da ya gabata ma alkalin ya yi watsi da wata sharia da trump ya shigar a kan tsohuwar abokiyar hamayyarsa Hillary Clinton.

 

Zuwa yanzu ba wani martani da aka ji dangane da hukuncin tarar daga Trump ko lauyoyinsa.

 

Advertisement

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending