News
An zabi Hassan Khalid Hamza A Matsayin sarkin matasa BUK
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
An nada Hassan Khalid Hamza sarkin matasan Bayero University kano BUK yayin da aka gudanar da bakin hawan gamji a makarantar
Jaridar indaranka ta rawaito cewa bakin hawan gamjin ya gudane a ranar alhamis da ta gabata a faculty of art and Islamic studies wato (FAIS ) dake cikin Makarantar
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Bakuwar Cutar Da Ta Kashe Mutum 25 A Kano
Yayin da aka gudanar da bakin hawan gamjin daga Dangote Business school Zuwa Faculty of Art and Islamic studies wato (FAIS) tare da sarkin matasa dakuma sauran masu makamai
Taron yasamu Halartar wasu daga cikin manyan furofesosun Makarantar, Wanda daga karshe aka Bawa kuwanne mai mikami Certificate Ma’ana shedar tabbacin kama mukamin
Advertisements
