DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dakarun da ke biyayya ga ƙasar Rasha a Ukraine sun ce sun kakkaɓo wani jirgi maras matuƙi da aka yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ce ganin yadda Tinubu ya gaza yin wata magana mai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kamar yadda kowa ya sani wayar Android ana loda mata manhajoji (Applications) iri daban-daban. Idan aka ce ‘App’ wato...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ɓarar da damar hawa teburin gasar Laliga bayan doke ta da ci 2-1...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata budurwa a Kano ta maka saurayinta a kotun Shari’ar Musulunci kan barazanar yada hoton tsiraicinta a Facebook. ’Yan...
Lokacin na ƙara ƙurewa tawagar Kamaru ta ’yan qasa da shekara 17 domin bayar da sunayen ’yan wasan da za su buga mata wasannin share fage...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barayi sun saci jiki zuwa cikin wani gida, inda cikin minti daya suka sace motar alfarma wadda kudinta ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar Ɗalibai ta Najeriya NANS ta buƙaci shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ya yi ”gaggawar sa baki” game da ƙarin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 7 ga watan Janairun shekarar 2022 rana ce da hantar al’ummar Musulumi ta kada, musamman daliban ilimi a Najeriya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ruwa wani abu ne tsururu mara launi da ke dauke da sinadaran hydrogen da oxygen. Ruwa dai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A yayin da ake ƙara shiga sanyi, masana a fannin lafiya a Najeriya sun gargaɗi alumma da su kauce wa kwana da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jamus ta ce za ta bai wa Ukraine tankokin ƴaki arba’in da motoci masu sulke wadanda za su iya harba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jihar Kwara ta cafke wani matashi bisa zargin laifin yin garkuwa da mahaifinsa har da karbar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Kasa (NMDPRA) reshen Jihar Kano, ta rufe gidajen mai 14 bayan da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatar Aikin Hajji da Umarah ta kasar Saudiyya ta ce kimanin mutum miliyan bakwai ne suka yi aikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA), ta ce ta samu rahoton mutuwar yara uku a wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A watan Mayun 2021 ma jirgi ya kife da mutum kusan 100Image caption: A watan Mayun 2021 ma jirgi ya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ƙungiyar Likitocin Najeriya, NMA ta ce a yanzu haka likitoci dubu 54 ne kacal suka rage domin kula da...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Masana kiwon lafiya na ganin akwai bukatar yin wani abu cikin hanzari don kula da lafiyarsu, ko da za’a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotu a babban birnin tarayya Abuja ta dakatar da bukatar tsige shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta...