DAGA MARYAM BASHIR MUSA Muhawara game da wanda ya fi muhimmanci tsakanin ƙwarewa kan wani fannin rayuwa ko fasaha, da ingancin shaidar kammala karatu, ba yau...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wannan shekara da muke bankwana da ita ta 2022 ce manyan jam’iyyun Najeriya na APC mai mulki...
Shekarar 2022 ta zo da wasu al’amura masu ban mamakin – kuma ba a duniyarmu kaɗai al’amuran suka faru ba. An yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu zanga-zanga sun yi arangama da ƴan sanda a Santa Cruz, birni mafi girma a Bolivia sakamakon gangamin yini guda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jihar Edo da ke kudancin Najeriya ta ce ta kama jimillar mutum 102 da take zargi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohom Kwmishinan harkokin addinai na jihar Kano Dr. Muhammad Tahar Adam (Baba Impossible) ya ce shi ya ajiye mukaminsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta Kori kwamishinan addinai na jiha Muhammad Tahar Adam Baba Impossible daga mukaminsa. Jawabin korar na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Fafaroma Benedict na 16 ya rasu yana da shekaru 95 a duniya, kamar yadda fadar Vatican...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban majalisar dattijai Ahmed Lawan, yace shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai sanya hannu kan kasafin kudin 2023 a ranar Talata...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Manhajar Free VPN, wani application ne da yake ba da damar yin dukkan nau’i na browsing a kyauta, amma...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA ‘Yan Arewacin Najeriya ta fuskanci wasu al’amurori da muhimmai da suka auku a cikin shekarar 2022, wand aba za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin tunkudo hasken wutar lantarki na kasa, TCN, ya yi gargadin cewa babu gudu babu ja da baya kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manyan lig lig na duniya sun bayyana shirinsu na karrama Pele — wanda galibi a duniyar kwallon kafa ake...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ’Yan Sandan babban birnin tarayya, ta cafke gungun wasu mutum 10 da ake zargin su da kai hare-hare a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta lashe amanta kan batun karin albashin ma’aikata a shekarar 2023 mai kamawa. Gwamnatin ta bayyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI shugaban najeriya muhamadu buhari ya amince da sayo motocin yaƙi masu sulki 400 ga dakarun soji, domin kare babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo jihar Kano a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗaliban jami’o’i a ƙasar Ghana sun yi watsi da ƙarin kuɗin makaranta da wasu jami’o’in ƙasar suka yi. Ƙungiyar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Babban Sifeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya gana da gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu a shelkwatar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kashe kishiyar mahaifiyarsa. A...