Connect with us

Sports

Manyan lig-lig na duniya za su karrama Pele

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Manyan lig lig na duniya sun bayyana shirinsu na karrama Pele — wanda galibi a duniyar kwallon kafa ake kallon a matsayin gwarzon da ba a taba ganin irinsa ba — wanda kuma ya mutu a Brazil ranar Alhamis.

 

Advertisement

Za a yi tafi na tsawon minti daya kafin buga wasannin gasar Premier ta Ingila, kuma ‘yan wasa za su ɗaura bakar damara a hannu.

Yan Sanda Sun Kama Maharan Da Suka Addabi Abuja Da Nasarawa

Haka ma a gasar La Liga ta Spain za a yi shiru na minti daya don karrama Pele – wanda shi ne mutum daya tilo da ya lashe kofin duniya sau uku.

Advertisement

 

Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA — ta sassauta dukkanin tutoci a hedkwatarta da ke Zurich.

Advertisement

 

Brazil ta ayyana kwanaki uku na zaman makoki.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending